Wani yanayi mai cike da mummunar guguwa da iska mai tsananin sanyi mai auni kasa da 40 na Celsius zai bazu a jihohi da dama dake nan Amurka a yau ranar jumma'a 5 ga watan janairu na shekarar 2018.
Hotunan Dosar Kankara A Amurka

5
Collester Smith mazamni baban birnin Annapolis na ci gaba da fama da kawar da dosar kankara a jihar Maryland, Alhamis 04, Janairu 2018.

6
Fadar White House bayan dosar kankara a babban birnin Washington, Alhamis 04, Janairu 2018.

7
Jessica Pate, Sherri Sheu tare da Anna Foresee wadanda suka kasanshe mazamna unguwar dake kusan Ofishin shugaban kasar wato Capitol Hill dake birnin Washington DC na taimakawa waken kawar da dosar kankara, Alhamis 04, janairu 2018.
Facebook Forum