Amurka ta tallafawa Nijar da horas da 'yan sanda 250 tare da ba su tallafin motoci 50 da wasu kayan aiki domin su dakile barazanar Boko Haram a kasar. Satumba 06, 2016
Hotunan Yaye Bikin 'Yan Sandan Nijer Da Dakarun Amurka Suka Horar

9