‘Yan sanda sunce akalla mutane 12 ne aka tabbatar sun mutu, yayin da gobarar tayi ta bazuwa a babban ginan mai hawa 27 dake kudancin London da yammacin jiya talata, inda ta rutsa da mutane da dama, ranar Laraba 15 ga watan Yuni shekarar 2017.
Hotuna: Gobara Ta Afkawa Wani Babban Gini Mai Hawa 27 a London

5
Babban Ginin La Grenfell dake London, Ingla, ranar Laraba 15 ga watan Yuni shekarar 2017.
Facebook Forum