Hausawan garin Ngaoundere dake Kamaru sun ce su na matukar alfahari da sashin Hausa na Muryar Amurka bisa yadda yake mayar da hankali ga al’amuran da suka shafi rayuwarsu ta yau da kullun. Hausawan sun sanar da hakan ne a lokacin da shugaban Muryar Amurka, Aliyu Mustapha Sokoto ya ziyarce su a garin na Ngaoundere.
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 05, 2025
Gobara Ta Kashe Almajirai 17, Wasu 15 Sun Jikkata A Zamfara
-
Disamba 31, 2024
Waiwaye Kan Labarai Da Suka Daukar Hankali A 2024
-
Disamba 20, 2024
Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024
Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya