Hotunan abubuwan da suka faru a wajan jifan shedan a Mina a lokacin aikin Hajjin bana 24, ga Satumba, 2015.
Hatsarin Mahajanta a Lokacin Aikin Hajjin Bana a Mina
![Dubban Mahajata akan hanyar su ta zuwa jifan shedan 24, ga Satumba, 2015. ](https://gdb.voanews.com/037ce692-92d7-419c-84f3-c399ee4c34db_cx0_cy10_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
9
Dubban Mahajata akan hanyar su ta zuwa jifan shedan 24, ga Satumba, 2015.
![Mahajata sun nufi wajan jifan sheda 24, ga Satumba,2015. ](https://gdb.voanews.com/244de457-3371-444f-a5c6-f1c5107c302c_w1024_q10_s.jpg)
10
Mahajata sun nufi wajan jifan sheda 24, ga Satumba,2015.