Yan bundiga sun kashe yan makaranta ishirin da tara a wani harin da suka kai a ranar Talata a arewa maso gabashin Najeriya. Wasu daga cikin wadanda suka tsira sunce an kona dakunan kwanansu, sannan an yiwa mutane yankan rago, wasu kuma aka konasu da ransu.
Harin Asuba Akan Kwalejin Gwamnatin Tarayya a Garin Buni Yadi a jihar Yobe Fabrairu 25, 2014

1
Yan bundiga sun kashe yan makaranta ishirin da tara a wani harin da suka kai a ranar Talata a arewa maso gabashin Najeriya, Fabrairu 25, 2014.

2
Gawarwakin dalibai a kwalejin gwamnatin taraiya inda aka kashe dalibai 59, Fabrairu 25, 2014.

3
Gawarwakin dalibai a kwalejin gwamnatin taraiya inda aka kashe dalibai 59, Fabrairu 25, 2014.

4
Gwamna jihar Yobe Ibrahim Gaidam, ya ziyarci gawarwakin daliban a wani Masalaci a garin Damaturu, Fabrairu 25, 2014.