WASHINGTON, DC —
A ci gaba da tattauna kan batun hana matan Fulani tallar nono, sana'ar da suka gada kaka da kakanni. A yau, matan sun bayyana abinda suke gani ya kamata a yi domin inganta sana'ar da kuma rawar da suke gani ya kamata magidanta su taka wajen shawo kan wannan matsalar.
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.