Janhuriyar Nijar na daya daga cikin kasashen yammacin Afirka dake da jama'a masu sauraron radiyo da yawa, kuma gidajen radiyo na karkara na taka rawar gani, wajen isar da sakonni da bayanai, da ma labarai a Nijar. Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen da Bello Galadanchi sun kai ziyara wasu daga cikin wadannan gidajen radiyon. 10/06/14
Gidajen Radiyon Karkara a Janhuriyar Nijar, Oktoba 6, 2014
![Gidajen radiyon karkara na amfani da na'urori iri iri wajen karbar shirye-shiryen tashoshin kasashen ketare, da kuma watsa su. 10/06/14](https://gdb.voanews.com/36ec72e7-aea5-4cc8-bb2e-638c98e8ac11_cx0_cy10_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Gidajen radiyon karkara na amfani da na'urori iri iri wajen karbar shirye-shiryen tashoshin kasashen ketare, da kuma watsa su. 10/06/14
![Haruna Mamane Bako, shugaban gidan radiyon Niyya dake birnin Konni. 10/6/14](https://gdb.voanews.com/a2d49b19-48d9-43df-8b7b-f640231ee9b2_cx2_cy17_cw94_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Haruna Mamane Bako, shugaban gidan radiyon Niyya dake birnin Konni. 10/6/14
![Mata da yawa na aiki a kamfanonin sadarwa a Janhuriyar Nijar. 10/06/14](https://gdb.voanews.com/e0a89409-5970-432b-8394-088d739997bb_cx0_cy16_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Mata da yawa na aiki a kamfanonin sadarwa a Janhuriyar Nijar. 10/06/14
![Gidajen radiyo na karkara a Nijar basu da girma sosai, amma suna da jama'a da yawa dake sauraronsu. 10/06/14](https://gdb.voanews.com/6e1d3caf-5cc2-429b-a1cd-d60c09c8bbda_cx8_cy7_cw89_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Gidajen radiyo na karkara a Nijar basu da girma sosai, amma suna da jama'a da yawa dake sauraronsu. 10/06/14