Gangamin Kubuto da Daliban Chibok Yau Talata a Abuja - A Hedkwatar Sojojin Najeriya, Mayu 6, 2014

9
Shuwagabanin zanga-zangar Chibok da Manyan jami’an sojojin Najeriya a Abuja, 6 ga watan Mayu 2014.

10
Zanga-zangar neman a je a kubuto da dalibai mata na Chibok da 'yan Boko Haram suka sace a Abuja, rana ta 7, yau talata 6/5/2014