Europe migrant crisis in pictures.
'Yan Ci Ranin Dake Tsallakawa Turai
'Yan Ci Ranin Dake Tsallakawa Turai

5
Wasu Daga Cikin 'Yan Ci Ranin Da Suka Kwana A Kusa Da Tashar Jirgin Budapest, Satumba 3, 2015.

6
Yan Ci Rani Sun Ceci Wani A Gabar Teku Daga Libiya, Suna Murnar Isar Su Tashar Jiragen Ruwan Kasar Itali Dake Cagliary, Satumba 3, 2015.

7
Yan Ci Rani Daga Syria Da Afganistan Suna Murnar Isar Su Gabar Teku A Kasar Girka, Satumba 3, 2015.

8
Wani Mai Yana Ba 'Yan Ci Rani Taimokon Abinci Da Kayan Marmari A Gaban Ofishin Lafiya zamantakewar Jama'a A Jamus Satumba 3,2015.