Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Ziyarar Shugaban Angola Joao Laurenco A Amurka, 05 Janairu, 2024


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Aikin layin dogon ko na jirgin kasa zai tashi daga Angola mai arzikin mai inda zai ratsa tsakiyar nahiyar Afirka.

A ‘yan makonnin da suka gabata ne Shugaban Amurka, Joe Biden, ya karbi bakuncin takwaran aikinsa na Angola, Joao Lourenco a ofishinsa na Oval da ke Fadar White House, inda shugabannin biyu suka tattauna kan aikin layin dogon da Amurka za ta taimakawa Angola shimfidawa a wani mataki na yin gogayya da kasar China da wasu ke ganin tana kokarin yin kaka-gida a yankin nahiyar Afirka – aikin da ake fatan zai lakume dala biliyan daya.

A yi sauraro lafiya:

DUNIYAR AMURKA: Ziyarar Shugaban Angola Joao Laurenco A Amurka.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:44 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG