WASHINGTON D.C. — 
Ba kamar yadda aka saba ba, taron Majalisar Dinkin Duniya da ake yi a birnin New York na Amurka a kowace shekara, na gudana ne yayin da duniya ke yaki da annobar Coronavirus, lamarin da ya sa shugabannin duniya suke gabatar da jawabansu ta yanar gizo.
 
 
 
 
 
Facebook Forum