Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Takaddamar Sauke Kakakin Majalisar Wakilan Amurka, Kevin McCarthy, Oktoba 06, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shin me McCarthy ya yi aka tsige shi, wane tasiri hakan zai yi kan siyasar Amurka musamman kan zaben shugaban kasa da ke tafe a shekara mai zuwa? Ku saurari shirin domin jin karin bayani.

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako zai yi fashin baki ne kan cire kakakin Majalisar wakilan Amurka Kevin McCarthy da ‘yan uwansa ‘yan Repblican suka yi tare da hadin gwiwar 'yan Democrat, lamarin da ya zamanto kusan na farko a tarihin siyasar Amurka.

DUNIYAR AMURKA: Takaddamar Sauke Kakakin Majalisar Wakilan Amurka, Kevin McCarthy - 6'30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:33 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG