Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Majalisar Wakilan Amurka Ta Amince Da Kudurin Dokar Takaita Mallakar Bindiga - Yuni 10, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Sai dai akwai yiwuwar wannan kuduri ya samu cikas daga bangaren 'yan majalisar dattawa a na 'yan Democrat da Republican wadanda suka fi mayar da hankulansu kan tsaurara matakan tsaro da kula da lafiyar kwakwalwa.

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi nazari ne kan amincewa da wani kudurin doka da majalisar wakilan Amurka ta yi a ranar Laraba, a wani mataki na kokarin maganace matsalar harbe-harbe a Amurka.

DUNIYAR AMURKA: Majalisar Wakilan Amurka Ta Amince Da Kudurin Dokar Takaita Mallakar Bindiga - 5'45"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:31 0:00

XS
SM
MD
LG