Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Amurka Za Ta Kashe Makudan Kudaden Wajen Gina Tashohin Cajin Motoci Masu Amfani Da Lantarki, Disamba 16, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Hukumomin Amurkar sun ce za a gina tashoshin cajin ne a jihohi 35 da a sassan kasar a wani mataki na magance matsalar dumamar yanayi.

Shugaba Joe Biden zai kashe dala miliyan 900 don gina tashoshin cajin motoci masu amfani da wutar lantarki a sassan Amurka tare da bai wa duk wanda ya sayi mota mai amfani da wutar lantarki tukwici.

DUNIYAR AMURKA: Bitar Karshen Shekara: Amurka Za Ta Kashe Makudan Kudaden Wajen Gina Tashohin Cajin Motoci Masu Amfani Da Lantarki - 6'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:59 0:00

XS
SM
MD
LG