Falasdinawa da dama sun yi zanga zanga a ranar 14 ga watan Mayun shekarar 2018, kan dauke oofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv da kuma kaddamar da shi da aka yi a birnin Kudus.
Dumbin Falasdinawa Sun Yi Zanga zanga Kan Kaddamar Da Sabon Ofishin Jakadancin Amurka

5
Wani dan Falasdinu yana watsa wa sojojin Isra'ila ganye a lokacin da suke zanga zanga

6
Ma'aikatan lafiya na bawa wani yaro da barkonon tsohuwa ya yi wa illa kulawa.

7
Mutane na zanga zanga
Facebook Forum