Kwana daya bayan rantsar da shugaban Amurka Donald Trump wanda ya sami halartar dubu dubatan mutane a birnin Washington, wata kungiyar mata tana wani gagarumin gangami a majalisar dokokokin Amurka domin nuna adawa da manufofin sabon shugaban kasar.
Dubban Mata Na Gudanar Da Zanga-zanga Kan Manufofin Trump

13
Dubun dubatan mata ne suka hallara a birnin Washington DC ke gudanar da zanga-zanga.

14
Dubun dubatan mata ne suka hallara a birnin Washington DC ke gudanar da zanga-zanga.