Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Hanyoyin Magance Shan Miyagun Kwayoyi A Arewacin Najeriya-Kashi Na Biyu, Yuli 04, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Yau ma shirin Domin Iyali yana tare da Dr Zarah Yusuf shugabar wata kungiya da ke kula da mata da kananan yara a Damaturu, jihar Yobe, da hajiya Aisha Mohammed Yakasai, shugabar kungiyar mata mai tarbiya a jihar Kano, da kuma magidanci alhaji Abdullahi Umar Kwarbai a ci gaba da nazarin batun karuwar shan miyagun kwayoyi a arewacin Najeriya da ake samu tsakanin mata, har da matan aure da zaurawa.

Saurari cikakken shirin:

Tattaunawa Kan Hanyoyin Magance Shan Miyagun Kwayoyi A Arewacin Najeriya-Kashi Na Biyu
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:10 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG