WASHINGTON DC —
Shirin na wannan makon ci gaban haska fitila ne kan matakin da Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya dauka na rage radadin janye tallafin man fetur da ya jefa talakawan kasar cikin halin kaka-ni-kayi, kasancewa galibin wadanda aka yi shirin dominsu suna ganin biliyoyin da gwamnatin tarayyar ta bayar zai kare tsakaninsu da na kusa da su.
Saurari shirin:
Dandalin Mu Tattauna