Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Ministoci Zasu Taka Wajen Inganta Rayuwar Mata, Kashi Na Uku - Satumba 07, 2023


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Shirin na wannan makon cigaban nazari ne kan rawar da Ministoci mata da ke gwamnatin Shugaban Najeriya Bola Tinubu za su taka wajen inganta rayuwar 'yan'uwansu mata, da kuma bude kofa ga na baya.

Saurari shirin a sauti:

DOMIN IYALI
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:10:11 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG