Dardumar VOA: Ukubar Da Mutanen Da Boko Haram Suka Yi Garkuwa Da Su Suka Shiga
A cikin shirin na wannan makon, wata ‘yar wasan kwaikwayo Bafaranshiya ‘yar asalin kasar Senegal Mati Diop ta kafa tarihi a bikin baje kolin fina-finai na Berlin. An mayar da wani labari kan irin ukubar da mutanen da boko Haram suka yi garkuwa da su a Najeriya suka shiga da sauran wasu labarai
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 05, 2025
Gobara Ta Kashe Almajirai 17, Wasu 15 Sun Jikkata A Zamfara
-
Disamba 31, 2024
Waiwaye Kan Labarai Da Suka Daukar Hankali A 2024
-
Disamba 20, 2024
Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024
Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya