DARDUMAR VOA: Ni’imar Bishiyoyi Masu Furanni Kala-Kala Na Ban Sha’awa A Washington DC Na Wannan Shekara Ya Zo Da Wani Al’amari Na Ba Zata
- Murtala Sanyinna
- Hadiza Kyari
Yawanci lokacin bazara a Washington D.C. cike yake da ni’imar bishiyoyi da masu furanni kala-kala na ban sha’awa, to amma yanayin wannan shekara ya zo da wani al’amari na ba zata, sakamakon ƙarancin wadannan furannin fiye da yadda ake tsammani wannan na nuni ne kan haɓakar tasirin sauyin yanayi.
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 31, 2024
Waiwaye Kan Labarai Da Suka Daukar Hankali A 2024
-
Disamba 20, 2024
Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024
Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya
-
Disamba 07, 2024
Yadda Aka Kirga A WaninRumfar Zabe A Greater Accra
-
Disamba 07, 2024
An Fara Kirga Kuri'un Zaben Ghana