Dalibai a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Bayan a Khartoum, Sudan sun gudanar da zanga-zangar lumana domin kira ga gwamnatin Najeriya ta dauki mataki wajen gani an nemo dalibai mata sama da 200 da ‘yan bindiga suka sace a makarantar Sakandare dake Cibok sama da makonni biyu da suka wuce.
Dalibai a Sudan Sunyi Zanga-zanga Akan Cibok, Mayu 2, 2014

1
Dalibai rike da alluna masu kiran gwamnati ta dauki matakin nemo dalibai mata sama da 200 da aka sace a makaratarsu dake Cibok, Jihar Borno.

2

3

4