Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Yan Sandan Najeriya Sun Koka Kan Rashin Biyan Hakkinsu A Kan Lokaci, Maris 13, 2023


FILE - Yan Sandan Najeriya
FILE - Yan Sandan Najeriya

Biyo bayan korafin da wasu 'yan sandan Najeriya da suka yi ritaya su ka yi, suma wadanda ke bakin aiki sun nuna rashin jin dadinsu game da yadda ake daukar lokaci kafin a biya su wasu hakkokinsu na aiki.

Sai dai har kullum gwamnatin Najeriya na nuna ta na sane da matsalolin da ‘yan sanda ke ciki kama daga wadanda ke aiki har ma wadanda su ka yi ritaya.

Ayi sauraro lafiya:

Ciki Da Gaskiya: Yan Sandan Najeriya Sun Koka Kan Rashin Biyan Hakkinsu A Kan Lokaci - 10'32"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:32 0:00

XS
SM
MD
LG