WASHINGTON D.C. — 
Shirin Cikin Da Gaskiya na wannan makon, ya duba batun takaddamar da ta biyon bayan kisan gillar Sarkin Gobir na Sabon Birnin a jihar Sokoto, Alhaji Isa Bawa da 'yan bindiga suka yi da ya janyo ce-ce-kuce.
Saurari shirin cikin sauti:
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna