Washington DC —
Shirin Da Gaskiya ya duba wani murabus da wasu masu rike da sarautun gargajiya a masararutar Sabon Birni dake jihar Sokoto, lamarin da ya sa sauran sarakunan da ba su yi murabus ba fitowa da tabbatar da cewa basa cikin wannan yunkuri.
Ayi sauraro lafiya:
Dandalin Mu Tattauna