Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Cibiyar Bincike Na Zaria Ta Samo Wani Nau’in Masarar Da Kwari Basa Masa Illa Domin Inganta Girbi

Cibiyar Bincike Na Zaria Ta Samo Wani Nau’in Masarar Da Kwari Basa Masa Illa Domin Inganta Girbi
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:39 0:00

Cibiyar binciken al’amuran noma wato Institute of Agricultural Research ta jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria ta samar da wani nau’in masarar da kwari basa ci mai suna TELA MAIZE. Ana fatar irin masarar zai taimaka wajen magance matsalar karancin girbi sakamakon kwari dake far ma gonaki.

XS
SM
MD
LG