Jami'an kiwon lafiya daga Najeriya da Jamhuriyar Nijar a bakin iyakar kasashen biyu gab da birnin Konni, na auna matifya domin kalubalantar yaduwar cutar Ebola.
Binciken Ebola a Iyakar Najeriya da Nijar, Satumba 30, 2014
1
Mr. Jibrin Zakari jami'in kiwon lafiya daga Najeriya na auna zafin jikin fasenjoji dake shiga Najeriya, domin tantance ko suna dauke da cutar Ebola.
2
Abdoulaye Mamane Amadou na Muryar Amurka na tattaunawa da jami'in kiwon lafiya Mr. Jibrin Zakari akan Ebola.
3

4