Hotunan bikin cika shekaru 55 da samun yancin Najeriya, Kungiyoyi Daban-Daban a Abuja da Lagos ciki har da tsoffin shugabannin kasa.
Bikin Cika Shekaru 55 Da Samun Yancin Najeriya
- Ladan Ayawa

5
Mataimakiyar Gwamnan JIhar Lagos Madam Idiat Abule ce ke gaida jamaa a ranar bikin cika shekaru 55 da samun mulkin kai a Najeriya

6
Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari da Shugaban Majilisar Dattawa Sanata Bukola Saraki a bikin cika shekaru 55 da samun yancin kai

7
Yan Makaranta rike da tutan Najeriya a Lagos, lokacin bikin cika shekaru 55 da samun yancin Najeriya