Hotunan Yadda Yankin Florida Ya Kasance Bayan Wucewar Guguwar Irma daya dagulawa Florida lissafi.
Yadda Yankin Florida Ya Kasance Bayan Guguwar Irma
Yadda Yankin Florida Ya Kasance Bayan Guguwar Irma

1
Wata babbar motar daukan kaya ta shinfide akan titi

2
Tarkacen da guguwar ta tara akan titi.

3
Motoci kewaye da ambaliyar ruwa

4
Rufin wani gida da guguwa ta kwaso
Facebook Forum