Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Yadda Tashin Dalar Amurka Ya Shafi ‘Yan Kasuwa, Yuni 12, 2024


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Baki na wannan makon zaku ji tattaunawa da wasu ‘yan kasuwa a Najeriya game da yadda tashin dalar Amurka ya shafi farashin kayayyaki, samun bizar zuwa ketare, da sauran wasu matsaloli da suka shafi ‘yan kasar.

Saurari cikakken shirin wanda Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

BAKI MAI YANKA WUYA: Yadda Tashin Dalar Amurka Ya Shafi ‘Yan Kasuwa, Yuni 12, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:42 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG