Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Barkewar Sabon Rikici Tsakanin Isra'ila Da Hamas, Oktoba 11, 2023


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

WASHINGTON, D. C. - Takaddamar siyasar rikicin Isra’ila da Falasdinu aba ce mai dadadden tarihi. Ko mine ne musabbabin wannan zaman doya da manja tsakaninsu?

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

BAKI MAI YANKA WUYA: Barkewar Sabon Rikici Tsakanin Isra'ila Da Hamas, Oktoba 11, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:20 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG