Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Kotunan Sauraren Kararrakin Zabe A Najeriya Na Ci Gaba Da Yanke Hukunci Kan Shari’un Zaben Gwamnoni - Satumba 27, 2023


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

Kotunan sauraren kararrakin zabe a Najeriya na ci gaba da yanke hukunci kan shari’un zaben gwamnoni, to sai dai ta jihar Kano ce ta fi jan hankali.

Saurari shirin:

BAKI MAI YANKA WUYA
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG