A ranar 21 ga watan Fabarairu ne za a gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na farko hade da na 'yan majalisar dokoki a Jamhuriyar Nijar, za kuma gudanar da zagaye na biyu a ranar 28 Maris.
Babban Zaben Kasar Jamhuriyar Nijar
A ranar 21 ga watan Fabarairu ne za a gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na farko hade da na 'yan majalisar dokoki a Jamhuriyar Nijar, za kuma gudanar da zagaye na biyu a ranar 28 Maris.
5
Hedikwatar Hukumar Zaben Nijar CENI
6
Wani magoyin bayan dan takarar MODEN LUMANA Hama Amadou
7
Hoton Yar Takara A Nijar Fatchima Amadou Ango
8
Barka Da Zuwa Yankin Dosso