Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ashe 'Yan Boko Haram ne Sukayi Kokarin Guduwa daga SSS


Jami'an sirrin Najeriya
Jami'an sirrin Najeriya

A yau da rana ne aka ji karar harbe-harbe a ofishin hukumar ‘yan Sandan sirri wato SSS dake babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, inda hakan ya saka jama’a a cikin zaman dar-dar.

Rahotannin farko sun nuna cewa wasu mutane ne dake tsare a ofishin suka nemi guduwa, amma hakonsu bai cimma ruwa ba.

Da Muryar Amurka ya bincika, ‘yan sandan sirrin na SSS sun bayyana cewa wasu dake tsare ne ‘ya’yan kungiyar nan da aka fi sani da Boko Haram, sukayi kokarin ficewa daga inda ake tsare da su, wato shedkwatar hukumar dake daf da fadar shugaban kasa.

Jami’ar labaru ta hukumar SSS din, Marilyn Orga ta fidda sanarwar dake nuna cewa mai bayar da abinci ne ga wadannan mutane da ake tsare da su, a lokacin da yaje raba abinci, sai daya daga cikin mutanen dake tsare yayi amfani da ankwar dake hannunsa, ya bugi mutumin. A wannan lokaci ne suka yi kokarin kwace masa bindiga, amma sai ragowar jami’ai suka lura da abunda ke faruwa, sannan suka kawo dauki.

Bayanai sun nuna cewa mutane 3 ne da ake tsare da su, suka rasa rayukansu, a cikin mutum 17 dake tsare, sannan wasu sun samu raunuka.
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:26 0:00
Shiga Kai Tsaye
Shugaba Donald Trump ya ba gwamnatinsa damar tasa keyar bakin haure daga kasar, da kai wasu kurkuku na Guantanamo Bay dake Cuba
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 3:00 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Shehu Kanam mai sharhi kan al’amura ya mana karin bayanin matsayin dalilan yawaitar fashewar tankokin man fetur a Najeriya
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 4:23 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Karin haske akan dalilan dake kawo aukuwar haduran tankar mai a Najeriya da musabbabin karuwar wannan lamari a baya-bayan nan
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 4:37 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG