Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU:Shirin Wata Kungiyar Kawararru Na Taimaka Wa Biranen Arewa, Oktoba 04, 2023


Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Shirin Arewa A Yau na wannan makon ya duba yadda wata kungiyar kwararru 'yan arewa ke shirin kaddamar da shirin wayar da kai a manyan biranen Arewacin Najeriya kan muhimmancin fahimtar kimiyyar fasahar bil'adama (Artficial Intelligence) saboda hasashen cewa nan da shekara bakwai guraben ayyuka da ake da su yanzu za su koma ta na'ura.

Shirin ya kuma duba darajar dattawan Arewa da akasarinsu suka riga mu gidan gaskiya, da irin taimakon da suka yi a yankin ba tare da la'akari da dangantakar jini ko gari ba.

Saurari shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

AREWA A YAU:Shirin Wata Kungiyar Kawararru Na Taimakawa Biranen Arewa, Oktoba 04, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:41 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG