Har yanzu ana ta ci gaba da samun kiraye-kiraye ga shuwagabanni da masu ruwa da tsaki a jagorancin Najeriya da su dukufa domin nemo dalibannan da ke ci gaba da garkuwa da su wadanda aka diba daga garin Cibok.
Ana ci Gaba da Gangami Kan Chibok a Abuja, Mayu 3, 2014, Babi na 2
![Matan kungiyar Musulmi ta FOMWAN reshen jihar Sokoto su na gangamin nuna bacin rai kan satar dalibai mata na Chibok.](https://gdb.voanews.com/15b4ad04-a416-480b-b562-893b7e7d3c5b_w1024_q10_s.jpg)
9
Matan kungiyar Musulmi ta FOMWAN reshen jihar Sokoto su na gangamin nuna bacin rai kan satar dalibai mata na Chibok.