An Rantsar Da Buhari A Zaman Shugaban Kasa A Najeriya
An Rantsar Da Buhari A Zaman Shugaban Kasa A Najeriya, Mayu 29, 2015
An Rantsar Da Buhari A Zaman Shugaban Kasa A Najeriya

5
Najeriya sojojin a rantsar, Abuja, Mayu 29, 2015.

6
Muhammadu Buhari yana zaga dandali cikin mota tare da manyan jami'an tsaron kasa domin gaida jama'a da kuma sojojin da suka yi faretin karrama sabon babban kwamandan nasu.

7
Sakataren harkokin wajen Amurka, John Kerry, shi ma yaje domin ya ga rantsar da Buhari a zaman sabon shugaban Najeriya.

8
Civil que conseguiu escapar do território controlado pelo Estado Islâmico no Iraque, telefona à família.