Taron da ya tattaro hafsan hafsoshin sojojin kasashen Afirka da sojojin Amurka dake nahiyar Afirka, wato AFRICOM, an yishi ne da zummar lalubo bakin zaren yakar ta'addanci a nahiyar tare da dakile yaduwar kananan makamai
An KammalaTaron Sojojin Afirka da Na Amurka, AFRICON A Abuja
Jiya aka kammala taron sojojin Afirka da na Amurka, AFRICOM, a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya
![Daga hagu kwamandan dakarun Amurka AFRICOM da Janar Olanishakin da Janar Buratai da Jakadan Amurka a Najeriya Symington](https://gdb.voanews.com/aadeae45-4a3e-4e42-b360-b4d0cf88619d_w1024_q10_s.jpg)
5
Daga hagu kwamandan dakarun Amurka AFRICOM da Janar Olanishakin da Janar Buratai da Jakadan Amurka a Najeriya Symington
![Hafsan hafsoshin sojojin Mali](https://gdb.voanews.com/a9992249-4719-4255-801a-6f1186fa033b_w1024_q10_s.jpg)
6
Hafsan hafsoshin sojojin Mali
![Wasu manyan hafsoshi](https://gdb.voanews.com/e91fa447-8492-49cb-b075-4a5420b58993_w1024_q10_s.jpg)
7
Wasu manyan hafsoshi
![Hafsoshin kasashen yankin SAHEL](https://gdb.voanews.com/63abe156-1830-4a93-b6fb-574387dae535_w1024_q10_s.jpg)
8
Hafsoshin kasashen yankin SAHEL
Facebook Forum