Taron da ya tattaro hafsan hafsoshin sojojin kasashen Afirka da sojojin Amurka dake nahiyar Afirka, wato AFRICOM, an yishi ne da zummar lalubo bakin zaren yakar ta'addanci a nahiyar tare da dakile yaduwar kananan makamai
An KammalaTaron Sojojin Afirka da Na Amurka, AFRICON A Abuja
Jiya aka kammala taron sojojin Afirka da na Amurka, AFRICOM, a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya
9
Wasu manyan hafsoshi
10
ABUJA: AFRICOM CLOSING
11
Dakin taron manyan hafsoshin sojojin Afirka
12
Manyan hafsoshin sojoji
Facebook Forum