Taron da ya tattaro hafsan hafsoshin sojojin kasashen Afirka da sojojin Amurka dake nahiyar Afirka, wato AFRICOM, an yishi ne da zummar lalubo bakin zaren yakar ta'addanci a nahiyar tare da dakile yaduwar kananan makamai
An KammalaTaron Sojojin Afirka da Na Amurka, AFRICON A Abuja
Jiya aka kammala taron sojojin Afirka da na Amurka, AFRICOM, a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya
 
1
Janar James McConville kwamandan AFRICOM
 
2
Janar T Y Buratai babban hafsan hafsoshin sojojin Najeriya
 
3
Mr. Stuart Symington, Jakadan Amurka a Najeriya
 
4
Daga hagu babban Hafsan hafsoshin Najeriya Janar Olanishakin da hafsan sojojin Najeriya Janar Buratai
 
 
 
 
 
 
 
 
 
Facebook Forum