Hukumomin kasar Girka sun dakatar da dukkan wasannin lig-lig a fadin kasar a bayan da dan kasuwa Ivan Savvidis mai kungiyar PAOK, ya shiga fili da bindiga a rataye, tare da masu gadinsa, domin bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a karawar kungiyarsa da AEK Athens ba a birnin Thessaloniki, ranar lahadi.
Mai Kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, Ya Shiga Fili Da Bindiga Don Bai Ji Dadin Abinda Alkalin Wasa Ya Hura Ba
![Mai kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, rataye da bindiga a kunkuminsa, tare da masu gadinsa, a lokacin da ya kutsa cikin filin wasa a karawarsu da AEK Athens ranar lahadai a birnin Thessaloniki. Sau biyu Savvidis yana kutsawa cikin filin a lokacin wasa. Jami'an AEK sun yi zargin cewa Savvidis yayi barazana ga alkalin wasan a kutsawarsa ta farko, kafin masu gadinsa su janye shi. A karo na biyu an ga bindiga a rataye a kunkuminsa.(InTime Sports via AP)](https://gdb.voanews.com/9344e051-2803-4936-8c62-2e06818232ad_w1024_q10_s.jpg)
1
Mai kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, rataye da bindiga a kunkuminsa, tare da masu gadinsa, a lokacin da ya kutsa cikin filin wasa a karawarsu da AEK Athens ranar lahadai a birnin Thessaloniki. Sau biyu Savvidis yana kutsawa cikin filin a lokacin wasa. Jami'an AEK sun yi zargin cewa Savvidis yayi barazana ga alkalin wasan a kutsawarsa ta farko, kafin masu gadinsa su janye shi. A karo na biyu an ga bindiga a rataye a kunkuminsa.(InTime Sports via AP)
![Mai kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, rataye da bindiga a kunkuminsa, tare da masu gadinsa, a lokacin da ya kutsa cikin filin wasa a karawarsu da AEK Athens ranar lahadai a birnin Thessaloniki. Sau biyu Savvidis yana kutsawa cikin filin a lokacin wasa. Jami'an AEK sun yi zargin cewa Savvidis yayi barazana ga alkalin wasan a kutsawarsa ta farko, kafin masu gadinsa su janye shi. A karo na biyu an ga bindiga a rataye a kunkuminsa.(InTime Sports via AP)](https://gdb.voanews.com/c2d7c1a3-0379-4ba5-a654-5db30f33fee4_w1024_q10_s.jpg)
2
Mai kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, rataye da bindiga a kunkuminsa, tare da masu gadinsa, a lokacin da ya kutsa cikin filin wasa a karawarsu da AEK Athens ranar lahadai a birnin Thessaloniki. Sau biyu Savvidis yana kutsawa cikin filin a lokacin wasa. Jami'an AEK sun yi zargin cewa Savvidis yayi barazana ga alkalin wasan a kutsawarsa ta farko, kafin masu gadinsa su janye shi. A karo na biyu an ga bindiga a rataye a kunkuminsa.(InTime Sports via AP)
![Mai kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, rataye da bindiga a kunkuminsa, tare da masu gadinsa, a lokacin da ya kutsa cikin filin wasa a karawarsu da AEK Athens ranar lahadai a birnin Thessaloniki. Sau biyu Savvidis yana kutsawa cikin filin a lokacin wasa. Jami'an AEK sun yi zargin cewa Savvidis yayi barazana ga alkalin wasan a kutsawarsa ta farko, kafin masu gadinsa su janye shi. A karo na biyu an ga bindiga a rataye a kunkuminsa.(InTime Sports via AP)](https://gdb.voanews.com/6ba08ca1-f041-4814-aa0d-a9d0277491b1_w1024_q10_s.jpg)
3
Mai kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, rataye da bindiga a kunkuminsa, tare da masu gadinsa, a lokacin da ya kutsa cikin filin wasa a karawarsu da AEK Athens ranar lahadai a birnin Thessaloniki. Sau biyu Savvidis yana kutsawa cikin filin a lokacin wasa. Jami'an AEK sun yi zargin cewa Savvidis yayi barazana ga alkalin wasan a kutsawarsa ta farko, kafin masu gadinsa su janye shi. A karo na biyu an ga bindiga a rataye a kunkuminsa.(InTime Sports via AP)
![Wani dan wasan PAOK Fernando Varela, yana kokarin tare mai kungiyar wanda ya doshi manajan gudanarwa na kungiyar AEK Athens dauke da bindiga a kunkuminsa a saboda bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a wasan PAOK da AEK ba. AP Photo)](https://gdb.voanews.com/698a34cc-b273-4006-9fee-36059b208bd3_w1024_q10_s.jpg)
4
Wani dan wasan PAOK Fernando Varela, yana kokarin tare mai kungiyar wanda ya doshi manajan gudanarwa na kungiyar AEK Athens dauke da bindiga a kunkuminsa a saboda bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a wasan PAOK da AEK ba. AP Photo)