Hukumomin kasar Girka sun dakatar da dukkan wasannin lig-lig a fadin kasar a bayan da dan kasuwa Ivan Savvidis mai kungiyar PAOK, ya shiga fili da bindiga a rataye, tare da masu gadinsa, domin bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a karawar kungiyarsa da AEK Athens ba a birnin Thessaloniki, ranar lahadi.
Mai Kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, Ya Shiga Fili Da Bindiga Don Bai Ji Dadin Abinda Alkalin Wasa Ya Hura Ba
![Mai kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, rataye da bindiga a kunkuminsa, tare da masu gadinsa, a lokacin da ya kutsa cikin filin wasa a karawarsu da AEK Athens ranar lahadai a birnin Thessaloniki. Sau biyu Savvidis yana kutsawa cikin filin a lokacin wasa. Jami'an AEK sun yi zargin cewa Savvidis yayi barazana ga alkalin wasan a kutsawarsa ta farko, kafin masu gadinsa su janye shi. A karo na biyu an ga bindiga a rataye a kunkuminsa.(InTime Sports via AP)](https://gdb.voanews.com/373d35a4-7f93-4ac1-9af1-5e31725b35c9_w1024_q10_s.jpg)
5
Mai kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, rataye da bindiga a kunkuminsa, tare da masu gadinsa, a lokacin da ya kutsa cikin filin wasa a karawarsu da AEK Athens ranar lahadai a birnin Thessaloniki. Sau biyu Savvidis yana kutsawa cikin filin a lokacin wasa. Jami'an AEK sun yi zargin cewa Savvidis yayi barazana ga alkalin wasan a kutsawarsa ta farko, kafin masu gadinsa su janye shi. A karo na biyu an ga bindiga a rataye a kunkuminsa.(InTime Sports via AP)
![Wani dan wasan PAOK Fernando Varela, yana kokarin tare mai kungiyar wanda ya doshi manajan gudanarwa na kungiyar AEK Athens dauke da bindiga a kunkuminsa a saboda bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a wasan PAOK da AEK ba. AP Photo)](https://gdb.voanews.com/1d842a00-fad3-4011-8bbf-507b1abbfc23_w1024_q10_s.jpg)
6
Wani dan wasan PAOK Fernando Varela, yana kokarin tare mai kungiyar wanda ya doshi manajan gudanarwa na kungiyar AEK Athens dauke da bindiga a kunkuminsa a saboda bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a wasan PAOK da AEK ba. AP Photo)
![Wani dan wasan PAOK Fernando Varela, yana kokarin tare mai kungiyar wanda ya doshi manajan gudanarwa na kungiyar AEK Athens dauke da bindiga a kunkuminsa a saboda bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a wasan PAOK da AEK ba. AP Photo)](https://gdb.voanews.com/f14469b6-2aaa-4352-a520-8d1baa65f912_w1024_q10_s.jpg)
7
Wani dan wasan PAOK Fernando Varela, yana kokarin tare mai kungiyar wanda ya doshi manajan gudanarwa na kungiyar AEK Athens dauke da bindiga a kunkuminsa a saboda bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a wasan PAOK da AEK ba. AP Photo)
![Ministan wasanni na Girka, Giorgos Vasileiadis, yana bada sanarwar dakatar da dukkan wasannin Lig a fadin kasar a bayan da ya gana da firayim minista Alexis Tsipras. Wannan ya biyo bayan kutsawar da mai kungiyar PAOK yayi cikin fili rataye da bindiga a lokacin wasan kungiyarsa da AEK Athens ranar lahadi. (AP Photo/Thanassis Stavrakis)](https://gdb.voanews.com/26a6ee2e-5645-4b1e-9808-34ac7e45e8fa_w1024_q10_s.jpg)
8
Ministan wasanni na Girka, Giorgos Vasileiadis, yana bada sanarwar dakatar da dukkan wasannin Lig a fadin kasar a bayan da ya gana da firayim minista Alexis Tsipras. Wannan ya biyo bayan kutsawar da mai kungiyar PAOK yayi cikin fili rataye da bindiga a lokacin wasan kungiyarsa da AEK Athens ranar lahadi. (AP Photo/Thanassis Stavrakis)