Wannan ya biyo bayan mamaye hotel din Radisson Blu da wasu 'yan bindiga suka yi su na garkuwa da mutane wajen 170, tare da kashe 3 daga cikin wadanda suke yin garkuwa da su din.
An Ceto Mutane 80 Daga Hotel Din Da 'Yan Ta'adda Ke Garkuwa Da Su Ciki A Bamako
Wannan ya biyo bayan mamaye hotel din Radisson Blu da wasu 'yan bindiga suka yi su na garkuwa da mutane wajen 170, tare da kashe 3 daga cikin wadanda suke yin garkuwa da su din.

5
Mutane su na gudu daga hotel din Radisson Blu Hotel na Bamako, Mali, Jumma'a, Nov. 20, 2015. (King Massassy)

6
Quelques otages libérés de l'hôtel Radisson à Bamako, Mali, 20 novembre 2015. Crédit King Massassy

7
Mutane su na gudu daga hotel din Radisson Blu Hotel na Bamako, Mali, Jumma'a, Nov. 20, 2015.

8