Shekaru ashirin kenan da kungiyar Al-Qaeda ta kaddamar da munanan hare-haren ta’addanci da jiragen sama a Amurka wanda aka fi sani da September 11. Birnin New York, yana daya daga cikin wuraren da harin ya fi muni, yayin da maharan suka dannan cikin cibiyar hada-hadar kasuwanci ta duniya da jirage biyu. Baba Yakubu Makeri a New York ya ziyarci wurin da abin ya faru, ga kuma rahotonsa.
Amurka: Shekara 20 Bayan Harin 11 Ga Watan Satumba
Shekaru ashirin kenan da kungiyar Al-Qaeda ta kaddamar da munanan hare-haren ta’addanci da jiragen sama a Amurka wanda aka fi sani da September 11. Birnin New York, yana daya daga cikin wuraren da harin ya fi muni, yayin da maharan suka dannan cikin cibiyar hada-hadar kasuwanci ta duniya...