Aman wutar dutsen ya fara ne a ranar Juma’a 9 ga watan Afrilu, ya kuma rufe sararin samaniya tare da lullube titunan yankin da toka.
Akalla ‘yan Najeriya sama da 200 ne suka makale a Tsibirin St. Vincent Grenadines da ke yankin Karibiya, bayan da aman wutar dutse ya lullube yankin kamar yadda rahotanni ke nunawa.

Karin bayani akan: wutar dutsen, St. Vincent, yankin Karibiya, Nigeria, da Najeriya.