Bakin mutumin da ya fi arziki a duniya, Alhaji Aliko Dangote, ya kawo ziyara birnin Washington DC, rana daya da shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari yayi.
Alhaji Aliko Dangote Ya Kawo Ziyara Amurka
1
Aliko Dangote da tawagar sa tare da ma'aikatan sahen Hausa na Muryar Amurka
2
Aliyu Mustaphan Sakkwato da Aliko Dangote da tawagar sa
3
Solomon Jack da shehu garba
4
Aliko Dangote da tawagar sa tare da ma'aikatan sahen Hausa na Muryar Amurka
Facebook Forum