No media source currently available
A kasar Togo jami'an tsaro sun halba borkonon tsofuwa domin tarwatsa taron wasu masu zanga zanga da suka kwashe kwanaki biyu mumunar suna mummunar adawa da mulkin shugaba Faure Gnassinbe.
Rarraba