Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A DAWO LAFIYA: Hukumar Birnin Kumasi Za Ta Dakatar Da Masu Tukin Adaidaita Sahu Shiga Cibiyar Kasuwancin Kumasi - Oktoba 21, 2023


Baba Makeri
Baba Makeri

A yayin da ake ganin sana’ar tukin adedeta sahu ya samar da abin yi ga matasa a birnin Kumasi kana rage yawan zaman banza tsakanin matasan, kwatsam sai gashi Hukumar Birnin Kumasi ta fitar da wata sanarwa ta dakatar da masu tukin adaidaitan shiga cibiyar kasuwancin Kumasi ta Adum.

Lamarin da ya kawo babban cikas ga san’ar, a yau wannan shirin zai duba halin da masu aikin adaidaitan ke ciki biyo bayan wannan sanarwar, wakilin mu a Kumasi Hamza Adam ya tattauna da Alhaji Usman Shehu Shattiman Sarkin Zangon Kumasi kuma sarkin ‘yan adedeta, inda ya fara tambaraysa da menene dalilin hana su shiga cibiyar kasuwancin ta Admun sai yace.

Saurari shirin:

A DAWO LAFIYA
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:06:59 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG