Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Labarin Surukai Uku Masu Kunya -Yuni 11, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun bada labarin wadansu surukai uku da su ka shiga wani mawuyacin hali lokacin suna tare da surukansu kunya ta hana su nuna suna cikin akuba. Daya ya durkusa kan garwashin wuta, daya aka datse mashi hannu a mota, daya kuma kunama ta yi ta harbinshi a wando.

Saurari shirin domin jin cikakken labarin:

A Bari Ya Huce: Labarin Surukai uku masu kunya -24: 00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:13 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG